Mafarkin Farin Ciki - Zaɓar Soyeyya A Kan Tsoro
Ken Luball
Maison d'édition: Tektime
Synopsis
“Wanda ya dubi waje, zai yi mafarki. Wanda dubi ciki, zai farka.” - Carl Jung Mafarkin Farin Ciki; Zabar Soyeyya a kan Tsoro littafin na hudu cikin “Jerin Littattafai Hudu na Farkarwa”. Wannan littafi ya bayyana kura-kuran hanyoyi da yawa cikin rayuwa wanda zamu iya dauka da ta yaya zamu sami kwanciyar hankali na gaske da manufa a cikin rayuwar mu. Idan dangantakar mu da duniya da ke kewaye damu ya ginu ne ta madubiyar rinjaye da tsoro, tafiyar mu ta rayuwa sau da yawa zata kasance cikin kadaici da zalunci. Matsalolin mu basu da iyaka, kayan mu nada nauyi, Sau da yawa yakan jagorantar mu zuwa mikakkun shinge, bamu kariya daga motsin rai mai rauni. Duk da haka wadannan shingen su suke ware mu kuma daga kowane abu na daban dake kewaye da mu, ciki har da asalin kanmu. Mafarkin Farin ciki littafi ne na Ruhaniya dake bayyana yadda zamu rungumi soyeyya a kan tsoro, dakatar da neman ma”ana da farin ciki ta ayyukan waje da dangantaka a cikin duniya; Sabanin haka, neman shi daga ciki. PUBLISHER: TEKTIME